Saturday, August 1
Shadow

Kalli Bidiyon wayar yakin neman zaben Shugaba Tinubu data bayyana

An ga wata waya da ake Rabawa a matsayin ta yakin neman zaben shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu.

Daya daga cikin mutanen da suka je wajan taron siyasa aka bashi wayar ne yake nunata yana mamaki.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda matar Gfresh ke cewa, Zama da gara Asara ne, bayan fadansu akan Sadiya Haruna

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *