Saturday, September 19
Shadow

Kalli Bidiyon: Naziru Sarkin Waka da aka gani ya saka hannu a Aljihu yana soshe-soshe

An ga wani Bidiyon Tauraron mawakin Arewa, Naziru Sarkin waka tare da dan uwansa, Aminu Saira suna tsaye.

Saidai abinda ya fi daukar hankuli shine ganin Naziru ya saka hannu a Aljihu yana susa a wandonsa.

Karanta Wannan  Gwamnatin Nijar ta kori kamfanonin sadarwa na Faransa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *