Thursday, September 24
Shadow

Kalli Bidiyon: Tauraruwar fina-finan Hausa, Rukayya Dawayya ta fito da Jigidar data binne a karkashin kasa tsawon watanni 6 ta fara sayarwa da mata

Tauraruwar fina-finan Hausa, Rukayya Dawayya ta fito da wata Jigida data binne a karkashin kasa tsawon watanni 6.

Tace ta zubawa Jigidar Magunguna da Turare sannan yanzu zata sa a mata karatun qur’ani.

Ta kuma fara sayarwa da mata.

A yayin da wasu ke cewa shirkace, wasu tuni suka fara tambayar farashi.

@dawayya

Alhmdulillahi @DY UTRAT 85 SALON & SPA @DY UTRAT 85 WHOLESALE

♬ original sound – Rukayya umar santa
Karanta Wannan  Da Duminsa: Cikin Guraren da kasar Amurka ta kaiwa Khàrì a Najeriya a daren jiya hadda Masallaci

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *