Thursday, November 12
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Wani me saka sola ke saukowa daga rufi me tsawo

Wannan wani me saka Sola ne daya hau Rufi me tsawo yake saukowa.

Da yawa sun bayyana cewa wannan abu da yayi akwai hadari.

Inda wasu ke cewa bashi da kayan aiki ne.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon Da Duminsa: Yanda ma'aikatan Hukumar kula da Abuja, FCTA suka Bi Wike da gudu yayin da yayi niyyar tserewa ta hanyar baya babu Jiniya a yayin da ma'aikatan ke Zàngà-zàngà

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *