An hangi dan fafutuka na kudancin Najeriya, VDM ya je hedikwatar ‘yansanda dake Abuja yana zanga-zanga inda yake neman wani dansanda ya bayar da hakuri kan kama wani marar laifi.