Sunday, October 25
Shadow

Kalli Bidiyon: Cristiano Ronaldo yana shiga cikin daki me sanyi sosai dan yin Atisaye

An ga Cristiano Ronaldo na shiga daki me sanyi sosai dan yin Atisaye.

Shiga cikin sanyi ko kankara na daga cikin Atisayen da ‘yan kwallo kan yi wanda ke daurewa masu kallonsu kai.

Karanta Wannan  Hafsat Kamal tace Saleem Goje ya saketa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *