Thursday, November 12
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Masoyan Messi a garin Ogene na kudancin Najeriya suka fito titi dan nuna jimamin rasuwar mahaifin Messin

Wannan wasu masoyan Lionel Messi ne a garin Ogene dake kudancin Najeriya da suka fito kan titi suna taya Messi jimamin rashin mahaifinsa.

Tuni dai aka yi jana’izar Mahaifin na Messi kuma shima ya koma ya ci gaba da buga kwallonsa.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda aka sa wani Barawo da aka kama ya rika rawa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *