Wannan gwamnan jihar Ebonyi Francis Nwifuru ne ke rawa a coci da ya dauki hankula a kafafen sada zumunta.
An ganshi yana taka rawar wadda wai ta godiya ga Allah ce a gaban Fasto Mbaka.