Wednesday, August 19
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Hadimin Mataimakin shugaban kasa ya naushi hadimin Gwamnan jihar Jigawa

Wani Bidiyo ya bayyana da ya nuna jami’in tsaro, Hadimin Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya naushi Hadimin gwamnan jihar Jigawa.

Hadimin gwamnan Jigawan na binsa a bayane bai sani ba inda shi kuma bai san kowanene ba ya kai masa gula.

Bidiyon ya dauki hankula a kafafen sada zumunta.

Karanta Wannan  Bayan da wannan hoton nashi ya jawo cece-kuce Gfresh yayi Bidiyo ba Filta inda yace nasu son ganinshi ba Filta gashi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *