Monday, August 31
Shadow

MofyAlgaita ta dauki Hankula bayan sakin Bidiyon kunshinta

Tauraruwar me fassara, MofyAlgaita ta dauki hankula bayan sakin wani Bidiyo na kunshin da ta yi.

A Bidiyon, An ga Mofy ta nunawa masoyanta Kunshin da ta yi inda take cewa, masu kunshi ba zasu sake cin kudin kunshinta ba.

Tace da kanta zata rikawa kanta.

Saidai wani abu daban ya dauki hankulan mutane.

Karanta Wannan  Matasa su 3 daga jihar Taraba sun tafi Abuja akan Keke dan ganawa da Rarara

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *