Wednesday, November 11
Shadow

Kalli Bidiyon: Ibrahim Nura Khalid, Dan Babban malamin Addinin Islama, Sheikh Nura Khalid ya yi ridda ya zama Kirista

Ibrahim Nura Khalid da ga babban malamin Addinin Islama Sheikh Nura Khalid ya sanar da cewa yayi ridda, ya bar addinin Musulunci inda ya koma Kirista.

Ya bayyana hakane da kansa a wani Bidiyo daya wallafa a shafinsa na Tiktok inda ya fadi dalilinsa.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon:Yanda mawakin Najeriya, Asake yayi ta kokarin taba Ka'aba da ya dauki hankula

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *