
Bidiyon Update na Tauraruwar Tiktok ta Maiduguri, da ake cewa, Jash Collection ya fita.
Abokanta, Sahabi Sakene ya sakeshi inda aka ga yana nunawa a Shafinsa na Tiktok.
An ji yana mata maganganun Habaici da alama akwai wata kullalla a tsakaninsu wanda hakan ne yasa ya saki Update din nata.
Wasu dai nata gaya masa cewa hakan bai dace ba zaman tarw akwai amana.