Saturday, September 5
Shadow

Mutane a jihar Adamawa sun dakawa wani kanfanin zuba kudinka kasha mamaki wawa

A jihar Adamawa, Mutane sun dakawa ofishin kamfanin zuba kudin ka kasha mamaki wawa inda kowa ya dibu ganima.

Kamfanin dai ya musu dadin bakin riba inda suka zuba kudadensu amma suka narke.

Dalilin hakane ma suka je ofishin kamfanin suka kwashi ganima.

Karanta Wannan  Kalli Hotuna: Koristocin Najeriya sun fito gangamin neman Trump ya kawo Musu dauki Najeriya, sun ce sun jishi shiru har yanzu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *