Monday, September 7
Shadow

Kalli Bidiyon: Rawar Badala da ‘yan Mata suka yi a wajan Show din Otega ta jawo Allah wadai

‘Yan mata sun yi rawar rashin tarbiyya da bada a wajan show din Otega wanda Bidiyon rawar ya karade kafafen sada zumunta.

Da yawa sun rika Allah wadai da lamarin inda ake ta tattauna yanda rashin Tarbiyya tsakanin matasan Arewa ke kara kamari.

Karanta Wannan  Kadaici na kai mutane 871,000 zuwa lahira duk shekara>>WHO

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *