Wednesday, September 9
Shadow

Yanda wani matsafi ya fitar da katin Karta daga kunnen Davido

Mawaki Davido ya hadu da wani matsafi wanda ya fitar da katin karta daga kunnen Davido din.

Matsafin ya daga hannunsa ya kai kusa da kunnen Davido kawai sai ga katin Karta a hannunsa.

Abin ya baiwa Davido da tawagarsa mamaki.

Karanta Wannan  Ƴanbindiga sun yi garkuwa da fiye da mutum 50 a Katsina

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *