Wednesday, September 9
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda wata Amarya ta tayar da Bori a ranar aurenta wai shaukin Jesus ya shigeta

Wannan wata Amarya ce data tayar da Bori a ranar aurenta akan cewa wai Shaukin Jesus ne ya shigeta.

An ga dangin Mijinta nata mata tausar Kirji.

Karanta Wannan  Matashin da yace Sanata Ned Nwoko ya bashi kudi ya sashi ya Shyèkyè matarshi ya fito yace karya yake

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *