Wednesday, September 9
Shadow

Kalli Bidiyon: Rarara da Matarsa A’ishatulhumaira sun yi watsi dani bayan na musu wahala>>Inji Maijidda Abbas

Tauraruwar fina-finan Hausa, Maijidda Abbas ta bayyana cewa Rarara da matarsa, Aishatulhumaira da Alhikma sun yi watsi da ita basa daukar wayarta.

Tace Dalilin Rarara ta bude Tiktok ta musu wahala amma yanzu ta shiga matsala sun kasa taimakonta inda tace bata ga ranar tare dasu ba.

Tace yanzu ko wayarsu ta kira basa dauka.

Karanta Wannan  Najeriya na son siyo irin wadannan jiragen 12 daga kasar Amurka dan magance matsalar tsaro

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *