Wednesday, September 9
Shadow

Wannan wasu barayin wayane da aka kama a Kano

Wannan barayin wayane da aka kama a garin Kano.

An kwace wayoyi da yawa a hannunsu kuma sun amsa laifukan da ake zarginsu dasu.

Karanta Wannan  Gwamnatin Kano na neman a kama Ganduje, saboda yunkurin kafa kungiyar tsaro ta sa kai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *