Friday, September 11
Shadow

Muna son a dauke maganar Aminu Bolo a gidan Brekete family>>Inji Dattawan Rigasa

Dattawan Unguwar Hayin Rigasa sun fito sun bayyana cewa a dauke maganar Aminu Bolo daga gida Rediyo da Talabijin na Brekete family.

Sun ce a mayar da maganar hannun ‘yansanda kuma idan an samu Aminu Bolo da Laifi a hukuntashi basa goyon bayansa.

Sannan sun ce a yanzu dai ‘yansanda sun ce basa neman Aminu Bolo.

Karanta Wannan  Karamin yaro dan shekaru 4 ya kkàshè kansa ta hanyar hàrbìn kansa da Bìndìgàr iyayensa da yake wasa da ita a cikin mota

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *