Sunday, October 25
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda wata mata take ikirarin wai Bishiya na jin Maganar Mutum

Wannan wata matace data dauki hankula bayan data bayyana cewa wai Bishiya na jin maganar mutum.

Ta je jikin Bishiya tana mata magana inda tace wai Bishiyar na yin abinda take fada watau tana bin umarninta.

Lamarinta ya dauki hankula a kafafen sadarwa.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda Mutanen Unguwar Rigasa suka fito zanga-zanga akan Ordinary President

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *