Tuesday, September 15
Shadow

Kalli Bidiyon: Sadiya Haruna ta bayar da labarin yanda tsohon Mijinta ya nemi Tauraruwar fina-finan Hausa, Samha M Inuwa dan Aikata Alfasha

Tauraruwar Tiktok, Sadiya Haruna ta bayyana yanda tsohon Mijinta, Best Choice ya nemi Tauraruwar fina-finan Hausa, Samha M Inuwa dan aikata abun da bai kamata ba.

Tace amma sai Samha ta ki amince masa.

Tace ya kuma turawa Samha Abokinsa, Shima Samha ta kiya.

Sadiya ta bayyana hakane a Tiktoklive da ta yi.

Saidai wannan kalamai na Sadiya sun jawo cece-kuce inda da yawa ke cewa bai kamata ma ta bayar da wannan labarin ba.

Karanta Wannan  An yi zàngà-zàngàr neman a sauke shugaban INEC a Sokoto

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *