Tuesday, September 15
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda wata mata ke buga Pure Water a gida da ya jawo cece-kuce

Wannan wata mata ce da aka ga tana buga Pure Water a gida ta hanyar da bashi da tsafta.

Da yawa dai sun yi fatan Allah ya tsaremu sannan sun yi kira ga hukumomin da abin ya shafa su dauki mataki.

https://twitter.com/B_DTony330/status/2098319080709116369
Karanta Wannan  Dangote ya dakatar da shirin rage farashin man fetur bayan da ya gano wasu 'yan kasuwar man na cutarsa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *