Wednesday, November 11
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda aka kama barawo aka sakashi ya nuna yanda ya shiga gidan

Wannan wani barawo ne da aka kama ya shiga wani gida inda aka tursada masa ya nuna yanda ya shiga gidan.

Masu gidan sun ce da basu ga yanda ya shiga gidansu ba, zasu ce karyane.

Karanta Wannan  Gwamnatin tarayya ta ware Naira Biliyan 135 dan yin shari'a a kotu bayan zaben 2027

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *