Wednesday, September 16
Shadow

Ambaliyar ruwa a Abuja

Wannan Ambaliyar ruwace a Wuse 2 kamar yanda Lauya Deji Adeyanju ya bayyana.

Ta mamaye kan titi inda aka ga ta shanye ababen hawan mutane.

Ministan Abuja Nyesom Wike na ta shan suka game da lamarin.

https://twitter.com/adeyanjudeji/status/2100252109186724226
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda ake baiwa matasan da suka je yiwa APC yakin neman zabe Abinci a wulakance

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *