Friday, November 6
Shadow

Kalli Bidiyon: Direbobin Dangote sun fara martani ga maau taresu suna cewa wai motocinsu ne

Direbobin Dangote sun fara mayar da martani ga masu taresu suna cewa sun zuba jari a kamfanin Dangote.

Daya daga cikin direbobin yace an tare wani direba an ce ya fita daga cikin motar wai an canjashi a matsayin Direba.

Direban yace ba zai lamunci haka ba.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Dangote ta hannun gidan man fetur din MRS ya rage farashin man fetur zuwa Naira 739 a Legas kadai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *