Friday, September 18
Shadow

Kalli Bidiyon: ‘Yar kasar China me sayar da Robobo a Lagos da ta iya Yarbanci

‘Yar kasar China me shagon sayar da robobi a Lagos wadda kuma ta iya Yarbanci sosai ta dauki hankulaba kafafen sadarwa.

An ganta tana nuna kalar robobin da take sayarwa a wani Bidiyo da ya karade kafafen sada zumunta.

Hakan na zuwane bayan da aka ga Inyamurai sun fito sun yi zanga-zanga kan yawaitar shagunan ‘yan Chaina a Lagos inda suke cewa ya kamata Gwamnati ta hanasu.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Bazan baku ko sisi ba amma na muku Alkawarin hakan ba zata sake faruwa ba>> Shugaba Tinubu ya gayawa iyalan wadanda suka rasa rayukansu a Jos

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *