Monday, September 21
Shadow

Hafsat Kamal tace Saleem Goje ya saketa

‘Yar Amurka da Saleem Goje ya aura, Hafsat Kamal ta bayyana cewa, Saleem din ya saketa.

Ta bayyana hakane a sakon data fitar ta shafinta na sada zumunta.

A baya dai an ji dambarwar data faru a gidan Saleem Goje inda suka yi rigima da matar tasa Hafsat.

Hafsat ta Godewa masoyanta a kafafen sada zumunta da suka rika nuna mata soyayya duk da basu santa ba.

Karanta Wannan  Shugaba Tinubu Bai Sauke Ministocin Tsaron Nijeriya Ba - In ji Fadar Shugaban Ƙasa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *