Monday, September 21
Shadow

Kalli Bidiyon: Dan takarar Gwamnan jihar Ogun karkashin jam’iyyar APC na shan Allah wadai saboda raba Garin Kwaki

Dan takarar gwmanan jihar Ogun a karkashin jam’iyyar APC, Adeola Yayi na shan suka saboda raba karamin Bubun Garin Kwaki.

Bidiyon garin Kwakin nasa ya karade kafafen sada zumunta inda ake ta Allah wadai da hakan wasu ‘yan jihar na cewa su ba mayunwata bane.

Karanta Wannan  Wata Sabuwar Kungiyar 'yan tà'àddà ta bulla a jihar Sokoto

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *