Anan Saleem Gojene yake shakatawa da uwargidansa, Shafa Ardo a kasar waje.
An ga Bidiyon su kamar yanda Sha ta wallafa a shafinta na sada zumunta.
Hakan na zuwane bayan da ya saki amaryarsa, Hafsat Kamal.