Thursday, November 12
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda mawaki Burna Boy ya sayi motar Dala Miliyan $9 ta Bugatti

An ga mawakin Najeriya, Burna Boy da sabuwar motarsa ta dala Miliyan $9 kirar Bugatti.

Saidai yaje wani guri ta kasa wucewa ana ta fama saboda ta yi kasa da yawa.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Kasar Amurka zata dawowa da Najeriya dala Miliyan $9.5 da ake zargin Abacha da sacewa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *