Wednesday, November 11
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda ‘Yan Kannywood Yaran Rarara na kungiyar Triple R suke masa godiya

Yaran Rarara ‘yan Kannywood na kungiyar Triple R sun masa godiya bisa kulawar da yake basu.

An gansu a wani waje tare sun jinjina masa.

An ji Musa Maisana’a yana ce masa Ya saya musu sabbin Motoci sannan abinci sai kalar wanda suke so ake basu.

@maisanaakanotv

fatan alkairi ciyaman alh dauda adamu kahutu rarara sarkin wakar kasar hausa mungode

♬ original sound – musa Maisana,a
Karanta Wannan  An saka kalmar tsire a cikin Dictionary din Turanci na kasar Ingila

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *