
Wannan wani gari ne da babu gada inda saidai a rika daukar mata a wuya ana tsallakawa dasu.
Hakan yasa mutane nata Allah wadai da shuwagabannin yankin.
Sannan an rika kira ga mutane dasu rika zaben shuwagabanni na gari dan hakan zai iya kasancewa akan kowa.