Monday, September 28
Shadow

Kalli Bidiyon: Ina baiwa Gwamnan Naija Hakuri kan Zhaghin kare dangi dana masa>>Inji Wannan mutumin

Wannan mutumin da ya fito yawa Gwamnan jihar Naija Zhaghin kare dangi bayan rasuwar matasa masu hakar ma’adanai su 37.

A yanzu ya fito yana baiwa Gwamnan jihar Naijan Hakuri.

Yace bacin rai ne yasa shi wancan zhage-Zhagen.

Karanta Wannan  Kalli Hotunan Katafaren Otal din Ganduje da aka gano a Abuja

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *