
Wannan matar sunanta Rikayya Muhammad kuma matar aure ce wadda suka je Otal ita da wani Saurayinta dan sheke aya.
Bayan sun kammala sai rai yayi Halinsa, Saurayin ya rigamu gidan gaskiya.
Ko da ta lura da haka sai ta dauke wayarsa ta tsere.
Saidai Dubunta ya cika an kamota.
Tace ta ajiye lambar wayarsa da sunan safiya a wayarta.