Tuesday, September 29
Shadow

Mazan larabawa sun hanani Sakaat>>Inji Hafsat Baby

Tauraruwar Tiktok, Hafsat Baby ta bayyana cewa, Mazan Larabawa sun hanata Sakat.

Ta bayyana hakane a wani Bidiyo data wallafa inda aka ga wani Balarabe na lekowa cikin Bidiyon.

Yanzu haka dai Hafsat na can kasar Saudiyya tana aikin Umrah.

A baya dai an ganta da wani Bidiyo da take nuna bayanta wanda ya jawo mata suka sosai ana cewa tana nuna mazaunai.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Dansandan kasar Ghana na ta shan yabo bayan da ya taimakawa wani me mota da kudi kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *