Wannan wani dan Arewa ne dake da shago a Lagos da rikici ya barke tsakaninsa da wasu ‘yan iskan gari saboda ya hanasu bashi.
A Bidiyon an ga suna ta sa insa a tsakaninsu suka bugar masa kofar shago.