Wednesday, September 30
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Wani Asibiti a kasar India suka yi amfani da tsohon shugaban Najeriya, Abdulsalam Abubakar suka yi tallar Asibitin su

Wani Asibiti da tsohon shugaban kasar Najeriya, Abdulsalam Abubakar ya je aka duba lafiyarsa acan sun yi amfani dashi wajan tallar Asibitin nasu.

An ga Bidiyon tallar Asibitin a kafafen sada zumunta wanda hadda mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima a ciki.

Da yawa dai sun bayyana cewa, hakan Abin kunyane dan kamata yayi ace a Najeriya Asibitin yake.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon ya da Masoya Sarkin Waka ke ta Murna bayan sa Aliko Dangote ya kira Nazirun dan su dauki hoto a wajan taro

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *