Wednesday, November 11
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda wasu matan yarbawa Musulmai ke rawa suna juya mazaunai irin yanda ake yi a coci

Wannan wasu matan yarbawa ne Musulmai ke rawa suna juya Mazaunai, Abinda ya jawo cece-kuce sosai saboda a cocine ake irin wannan.

Da yawan musulmai dai sun yi Allah wadai da hakan inda suke cewa ba addini bane.

https://twitter.com/InsideIlorin_NG/status/2119827665196568956?a=uJOE3k5sHI3hRD8RDiI&s=19
Karanta Wannan  Shugaba Tinubu ya nada dan tsohon shugaba kasa, IBB babban mukami

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *