Wednesday, November 11
Shadow

Kalli Bidiyon: Mutanen da aka deba suka je wajan yakin neman zaben shugaban kasa, Tinubu, a jihar Enugu an basu dubu biyar sun ce basu yadda ba

Mutane da aka diba suka je wajan taron yakin neman zaben shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu a jihar Enugu an gansu ana sallamarsu da Naira dubu biyar amma sun ce basu yadda ba.

Sun ce babu ta yanda za’a yi tun karfe 9 har zuwa 5 na yamma suna tsaye amma a dauko wata dubu biyar ana basu.

An gansu sun yi cirko-cirko suna shirin lakadawa masu basu kudin na jaki.

https://twitter.com/ChuksEricE/status/2119861869162959101?a=jSgeNLM-3q1yow3sg0w&s=19
Karanta Wannan  Kamfanin samar da wutar lantarki na Najeriya, TCN yace ya samar da wuta me karfin da ba'a taba samun kamarta ba a Tarihin Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *