Friday, June 26
Shadow

Farashin abinci ya sauko a jihar Yobe da ke arewacin Najeriya

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[“local”],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Wannan dai ana ganin zai rage radadin da jama’ar yankin ke fuskanta, yayin da kasar da ke yammacin Afirka ke fama da hauhawar farashin kayayyaki.

Matakin shugaban kasar, Bola Ahmed Tinubu, na cire tallafin man fetur lokacin da yake karbar rantsuwar kama aiki, ta haifar da tsadar rayuwa da kuma tsadar man a sassan kasar.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon wani dan kasar Algeria yana nuna cewa wai cucesu kiri-kiri saboda sun samu Penalty amma aka hana

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *