Monday, April 6
Shadow

Jarumin maza zai auri mata 3 a rana daya

Wani mutum a jihar Delta zai zauri mata 3 a rana daya inda mutane da yawa suke jinjina masa kan wannan kokari nasa.

Mutumin ana gaya masa sunan Dr. Arube saidai an fi kiranshi da sunan isoko fela 1.

Karanta Wannan  Ba gaskiya bane cewa Sojoji dubu goma sun tsere daga aiki>>Inji Hukumar sojojin Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *