Kalli Bidiyon: Wata Walimar Abokai a Arewa data dauki hankula
Wannan wata Walimar abokai ce a Arewa data dauki hankula ake ta sam barka akai.
An gansu suna cin shinkafa, Da Kaza da Lemu.
https://twitter.com/i/status/2075461573292806368








