Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya tura sunan Dr. Bernard Mohammed zuwa Majalisa dan a tantanceshi a matsayin Minista
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya aikawa majalisar Tarayya sunan Dr. Bernard Mohammed dan a tantanceshi a matsayin Minista.
Dr. Bernard Mohammed ya fito ne daga jihar Filato.
Saidai zuwa yanzu ba'a san ministan menene za'a bashi ba.








