Allah Sarki Kalli Bidiyon: Ina zaman zamana na kashe aurena, yanzu shekara biyu kenan zan yi Azumi na biyu a gidan mu>>Inji Wannan bazawarar
Wannan wata bazawarace da tace tana zamanta a gidan mijinta ta kashe aurenta.
Tace yanzu shekaru 2 kenan da mutuwar auren nata.
tace gashi zata yi azumi biyu a gidansu kuma bata samu wata ci gaba ba.
Ta bayyana cewa tana son aure inda ta rika rokon tsohon Mijinta ya dawo.
https://www.tiktok.com/@dumdum8109/video/7607127765179026709?_r=1&u_code=ejaikd8elj8058&preview_pb=0&sharer_language=en&_d=ejaij098emc1h5&share_item_id=7607127765179026709&source=h5_m×tamp=1771233151&user_id=7483197776647635989&sec_user_id=MS4wLjABAAAAN7fVbcc0mzRzgIxdVwTekj-Bzgfq381B8aILPWs15fqP6aFNZ5GwIpbLEwMTYvVW&item_author_type=2&social_share_type=0&utm_source=copy&utm_campaign=client_share&utm_medium=android&share_iid=7606977366144993025&am...








