Kalli Bidiyon irin Murnar da Super Eagles ke yi bayan nasarar 2-0 akan Algeria
An ga 'yan kwallon Najeriya, Super Eagles na murna sosai bayan nasarar cin 2-0 da sukawa kasar Algeria.
An gansu suna ta rawa a dakin canja kaya.
https://twitter.com/i/status/2010072804126011769
https://twitter.com/i/status/2010053278424613352
https://twitter.com/i/status/2010061237409747408








