Kalli Bidiyon: Masu gani har hanji sunce Safara’u Kwana Casa’in bata saka Rigar Nòwnòw ba a wannan Bidiyon
Wannan Bidiyon na Tauraruwar fina-finan Hausa, kuma mawakiya, Safara'u Kwana casa'in ya dauki hankula a kafafen sada zumunta inda wasu ke cewa sun hango bata saka rigar nono ba.
Bidiyon dai ya dauki hankula inda akai ta bayyana mabanbanta ra'ayoyi akai.
https://www.tiktok.com/@safiyya_yusuf/video/7604934639957921044?_r=1&_t=ZS-93pJWBjKbHE








