Muna zuwa Masallatai ‘yan Uwan Musulmai basa taimakon mu amma gashi ana taimakon mu a coci>>Inji Wannan matar ‘yar Arewa
Wannan wata matace 'yar Arewa dake kokawa da rashin taimako a masallaci.
Tace idan suka je neman taimako a masallaci sawa ake a kamasu amma gashi yanzu ana taimakonsu a coci.
https://twitter.com/engrICO2015/status/1988669687874662705?t=FM7UP34jU_bmHspU9x2y2A&s=19








