Kalli Bidiyon: Yanda Sarkin Kano ke Kuskus da ‘yan ajinsu a jami’ar Northwest University, Kano
Me martaba sarkin Kano, Muhammad Sanusi II kenan a wannan Bidiyon yake Kuskus da 'yan ajinsu a jami'ar Northwest University, Kano.
Sarki Muhammad Sanusi II dai ya dauki hankula sosai bayan komawarsa jami'ar dan samun ilimi a fannin shari'a.
https://www.tiktok.com/@msd__142/video/7602180219243433224?_r=1&_t=ZS-93bcKePoTy5








