Kalli Bidiyon yanda matashi ya fito yana zanga-zanga shi kadai yana kiran kasar Amurka ta kawo dauki Najeriya inda yace shuwagabanni sun gaza
Wani matashi kenan da ya fito a Abuja yana zanga-zanga shi kadai yana cewa, Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya kawo dauki Najeriya.
An ga matashin a Bidiyo yana daga kwali yana durkusawa kasa yana kiran sunan Trump.
https://www.tiktok.com/@gabriel__timothy/video/7574103452331134216?_t=ZS-91XAQO7iV8K&_r=1








