Kalli Bidiyo: Awara nake toyawa a kofar Gidanmu amma naga wata kawata na saka kaya masu tsada shiyasa na shiga Harkar Fim>>Inji A’isha Najamu
Tauraruwar fina-finan Hausa, A'isha Najamu ta bayyana cewa daga jihar Jigawa take, Garki Gari.
Sannan tace Wara take toyawa a kofar Gidansu amma daga baya ta fara ganin kawarta da kaya masu tsada, shiyasa itama ta shiga fim.
Ta bayyana hakane a wata hira da aka yi da ita.
Kalli Bidiyon hirar anan:
https://www.tiktok.com/@abdooltilde40/video/7556371413788118280?_t=ZS-90FfDaVTV57&_r=1








